VOA60 Afrika: Babbar 'Yar Takarar Shugaban Kasa Mace Ta Najeriya Oby Ezekwesili Ta Janye Daga Takarar Zaben Shugabancin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Babbar 'yar takarar shugaban kasa mace ta Najeriya Oby Ezekwesili ta janye daga takarar zaben shugabancin kasar don taimakawa wajen hada hancin sauran jam’iyyun siyasa don yin adawa da manyan jam'iyyu na kasar.