VOA60 Duniya: A Amurka Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Wutar Dajin California Ya Kai 83

Your browser doesn’t support HTML5

US: Adadin mutanen da suka mutu a wutar dajin California ya kai 83 bayan da aka samu karin wasu mutane biyu da wutar ta rutsa da su a ranar Laraba. Yanzu haka an shawo kan kashi 85 cikin 100 na wutar.