VOA60 DUNIYA: A Amurka, Wani Dan Bindiga Ya Kutsa Kai Cikin Ma'aikatar FedEx Da ke Indianapolis A Jiya Alhamis, Ya Kashe Mutum 8

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka, wani dan bindiga ya kutsa kai cikin ma'aikatar FedEx da ke Indianapolis a daren jiya Alhamis, inda ya harbe mutum takwas har lahira ya kuma raunata wasu akalla bakwai kafin ya kashe kansa, in ji hukumomi.