VOA60 DUNIYA: A Burtaniya an dakatar da ci gaba da gwajin maganin Astrazeneca na COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

A Burtaniya dai: Maganin an dakatar da ci gaba da gwajin maganin Astrazeneca na COVID-19 na wucin gadi, bayan daya daga cikin wadanda ake yin gwajin maganin a kansu ya kamu da wani ciwo da ba a gano shi ba.