VOA60 Duniya: A Faransa Mutum 130 Suka Jiikkata A Yanzu Haka Wasu 400 Aka Kama Akan Zargin Nuna Adawa A Gwamanti

Your browser doesn’t support HTML5

A Faransa ne ake shirya aika yan sanda fiya da dubu 90 a ranar Asabar ayainda zanga zanga ke ci gaba da barkewa a duk fadin kasar. Mutum 130 suk jikkata a yanzu haka wasu dari 4 aka kama akan zargin nuna adawa a gwamanti.