VOA60 Duniya:A Indonesia Masu Ayyuka Ceto Na Amfani Da Jirage Marasa Matuka Da Karnuka Wajen Ci Gaba Da Neman Mutane Fiye Da 100

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Indonesia masu ayyuka ceto na amfani da jirage marasa matuka da karnuka wajen ci gaba da neman mutane fiye da 100 da suka bata, bayan bala’in tsunami da ya abkawa gabar tekun Java da kudancin Sumatra, lamarin da ya kashe mutane 429.