VOA60 DUNIYA: A Iraqi shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya gana da takwaransa Barham Salih

Your browser doesn’t support HTML5

A Iraqi shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya gana da takwaransa Barham Salih, ya kuma ayyana cewa babban kalubale da kasar ke fuskanta shi ne ‘yan ta’adda, da kuma shishigin kasashen ketare.