VOA60 Duniya: A Kasar Peru A Kalla Mutane 8 Su Ka Mutu Wasu 20 Su Ka Jikkata

Your browser doesn’t support HTML5

Daga karshe sai kasar Peru, inda mutane a kalla 8 su ka mutu baya ga 20 da su ka ji raunuka bayan da motar bus din da su ke ciki ta abka cikin wani kwari daura da birnin Huancayo.