VOA60 Duniya: A murka An Kama Wani Dalibin Jami’ar Jahar California Sanadiyyar Harbe-harben Da Aka Yi Ranar Asabar A Wurin Bautar Yahudawa

Your browser doesn’t support HTML5

An kama wani dalibin Jami’ar Jahar California sanadiyyar harbe-harben da aka yi ranar Asabar a wurin bautar yahudawa. Ana zargin dalibin da kashe mutun daya da kuma raunata mutun 3 kusa da San Diego