VOA60 DUNIYA: A Senegal An Bude Taro Na Musamman Karo Na Shida Akan Tsaro Da Kuma Zaman Lafiya A Dakar Baban Birnin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Senegal an bude taro na musamman karo na shida akan tsaro da kuma zaman lafiya a Dakar baban birnin kasar. Ana kyautata zaton mutane da dama za su hallara, ciki har da sojoji a tawagogin diflomasiyya.