VOA60 DUNIYA: A Somaliya Dakarun Kasar Sun Bude Wuta Kan Daruwan Masu Zanga Zanga

Your browser doesn’t support HTML5

A Somaliya dakarun kasar suka bude wuta kan daruwan masu zanga zanga yayinda suke nuna damuwa kan jinkirin zabe. Har ila yau ba wata sanarwa akan wadanda suka mutu.