VOA60 Duniya: Dakarun Isra’ila Sun Kai Wasu Hare-haren Da Suka Ce Na Martani Ne A Yankin Zirin Gaza

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun Isra’ila sun kai wasu hare-haren da suka ce na martani ne a yankin zirin gaza, bayan da aka harba rokoki a yankunansu.