VOA60 DUNIYA: Dan Tsohon Shugaban Kasar Jamus Jamus Von Weizsaecker Ya Mutu Bayan Da Aka Daba Mai Wuka A Asibitin Schosspark-Klinik

Your browser doesn’t support HTML5

dan tsohon shugaban kasar Jamus Jamus Von Weizsaecker ya mutu bayan da aka daba mai wuka, a yayin da yake gabatar da mukala a asibitin Schosspark-Klinik da ke Berlin babban birnin kasar inda yake aikin likita. Yanzu haka hukumomi sun tsare wani bajamushe mai shekaru 57.