VOA60 Duniya: Daruruwn Mutane Sun Yi Gangami A Wajen Jana’izar Wani Bafalsadine Dan Shekaru 25 Da Dakarun Isra’ila Suka Kashe

Your browser doesn’t support HTML5

Daruruwn mutane sun yi gangami a wajen jana’izar wani bafalsadine dan shekaru 25 da dakarun Isra’ila suka kashe yayin wata zanga zanga a jiya Litinin.