VOA60 DUNIYA: Hukumar zaben kasar Afghanistan ta ayyana Ashraf Ghani a matsayin wanda ya lashe zaben kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar zaben kasar Afghanistan ta ayyana Ashraf Ghani a matsayin wanda ya lashe zaben kasar. Bayyana sakamakon zaben na zuwa ne watanni biyar bayan da aka kammala zaben wanda aka yi korafin an tafka magudi.