VOA60 DUNIYA: Jakadan Amurka A Kasar Haiti, Daniel Foote, Ya Yi Murabus

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka , Jakadan kasar a Haiti, Daniel Foote, ya yi murabus bayan watanni biyu kan aikin. A cikin wasikar murabus da kafafen watsa labarai suka samu, Foote ya ambaci abin da ya kira "rashin mutunci" wajen tasa keyar dubban 'yan gudun hijira da bakin haure zuwa Caribbean.