VOA60 DUNIYA: Masana kiwon lafiya a China, sun tabbatar da cewa sabuwar cutar Coronavirus da ta kashe mutum shida

Your browser doesn’t support HTML5

Masana kiwon lafiya a China, sun tabbatar da cewa sabuwar cutar Coronavirus da ta kashe mutum shida za ta iya yaduwa daga mutum zuwa mutum, lamarin da ya haifar fargaba a tsakanin mutane.