VOA60 DUNIYA: Masu Zanga zangar Kin Jinin Kisan Bakar Fata A Amurka, Na Cigaba Da Maci Abirane Da Dama A Wannan Mako

Your browser doesn’t support HTML5

Masu zanga zangar kin jinin kisan bakar fata a nan Amurka, sun cigaba da maci abirane da dama a wannan mako a kan mutuwar bakaken fatar Amurka a hannun ‘yan sanda. Masu zanga zangar sun ce mutuwar George Floyd ta kara kami ga yunkuri da aka faro shekaru da dama