VOA60 Duniya: Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu Ya Bada Sanarwar Shirya Taron Tattaunawa Da Shugabannin Gwamnatin Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya bada sanarwar shirya taron tattaunawa da shugabannin gwamnatin Amurka game da girka wani "yankin tsaro" a kan iyakokinta da Siriya bayan wasu hare-haren da aka kai kwanan nan a arewacin Syria.