VOA60 Duniya: Mujallar Time Ta Saka Sunan Dan Jaridar Saudiyya Da Wasu Yan Jaridar Reuters A Matsayin "Gwarzayenta Na Shekara"

Your browser doesn’t support HTML5

A yau Talata Mujallar Time ta saka sunan dan jaridar Saudiyya da wasu ‘yan jaridar Reuters biyu da gwamnatin Myanmar ke tsare da su a matsayin “gwarzayenta na shakara”