VOA60 Duniya: Sakataran Tsaron Amurka Jim Mattis Ya Yi Kiran A Tsagaita Wuta A Yamen

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka kuma: Sakataran tsaron Amurka Jim Mattis ya yi kiran a tsagaita wuta a Yamen domin nuna goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya akan kokarin da take yi na kawo zaman lafiya.