VOA60 Duniya: A Jordan Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, Ya Mayar Da Hankali Kan Tattauna Batun Iran Da Kungiyar IS

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin ziyarar da yake yi a kasar Jordan, Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya mayar da hankali kan tattauna batun Iran da kungiyar IS, a ci gaba da rangadin wasu kasashen Gabas ta Tsakiya da yake yi.