VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump ya saka dokar hanawa Turawan yammaci shiga kasar na takaitaccen lokaci

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya saka dokar hanawa Turawan yammaci shiga kasar na takaitaccen lokaci, a lokacin da ya ke magana da ga ofishinsa na Oval, wanda ba'a saba ganiba. Amma ya ce hurdodin kasuwanci za su cigaba da gudana a tsakanin su da kasashen.