VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Joe Biden Ya Ce Za A Janye Dukkan Sojojin Amurka Daga Kasar Ta Afghanistan A Ranar 11/09/2021

Your browser doesn’t support HTML5

A Afghanistan, mazauna Kabul suka fitar da tasu sanarwa cewa suna fatan a samu zaman lafiya da maido da kwanciyar hankali a nan gaba, bayan da Shugaban Amurka Joe Biden ya ba da sanarwar cewa za a janye dukkan sojojin Amurka daga kasar