VOA60 Duniya: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Gabatar Da Jawabinsa Na Biyu, Kan Halin Da Kasa Ke Ciki, A Gaban Majaliisar Dokokin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Amurka: Shugabn Amurka Donald Trump ya gabatar da jawabin sa na biyu, kan halin da kasa ke ciki, a gaban majaliisar dokokin kasar, dake zaman a farko da zummar raba kan ‘yan jam’iyyar Democrats masu rinjaye