VOA60 Duniya: An Jinkirta Kwashe Farar Hula Da ‘Yan Tawaye Daga Aleppo na Kasar Siriya.
Your browser doesn’t support HTML5
An jinkirta kwashe farar hula da ‘yan tawaye daga Aleppo na kasar Siriya, kuma yarjejeniyar tsagaita wuta ta ruguje an koma fada a ragowar wuraren da ke hannun ‘yan tawayen.