VOA60 DUNIYA: Yawan wadanda suka kamu da cutar Coronavirus a kasar Spain ya haura a jiya lahadi zuwa sama da 8700

Your browser doesn’t support HTML5

Spain: , yayin da ta kasance kasa ta baya-bayan nan da ta rurrufe dukkan hada-hada da nufin rage yaduwar cutar.