VOA60 DUNIYA: 'Yan Syria Sun Samu Tallafin Liktocin Israila

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun kasar Israilla likitoci sun taimakawa wasu 'yan kasar Syria fiya da 2,600 wadanda suka jikkta a lokacin yaki, amma sun hana yan gudun hijira shiga kasarsu.