VOA60 DUNIYA: Arangamar ‘Yan Sanda Da Masu Zanga Zanga a Isra’ila Na Zafafa

Your browser doesn’t support HTML5

Arangamar ‘yan sanda da masu zanga zanga a Isra’ila na zafafa yayin da ake ci gaba da aikin kwashe mutanen dake zaune a wajen ibada na Amona ba bisa ka’ida ba.