Wace irin waya kake ko kike amfani da shi, kuma meyasa? Muna Son Jin Amsarku ko Text a Lamba +12403248053 - 30/3/2014

Tambayar Yau graphic

Zaku iya bar mana sakon muryoyinku, ko ku aiko da Text a lamba +12403248053. Muna jira.

Ga wasu amsoshinku.

- SUNANA MUAZU ADAMU GWARZO JIHAR KANO Ina amfani da wayar gioni P3