Waiwaye Akan Wasu Lamura Shekarar 2022 A Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
Mun yi waiwaye akan wasu lamura a shekarar 2022 a Najeriya kamar rashin tsaro rikicin Boko Haram wanda aka shafe shekaru ana fama da shi a Arewa maso gabashin kasar matsalar ‘yan fashin daji masu garkuwa da mutane, da sace fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, dama sauran matsaloli da aka samu.