AFCON 2021: Wane ne zai yi nasara? Sudan vs. Najeriya

Wane ne zai yi nasara?

Isah 15.01.2022 06:28 -- Nigeria 2:0 sudan, haruna umar kondiga 15.01.2022 06:38 -- isha allahu zamu doke sudan, Hagawa saukau 15.01.2022 11:56 -- Nigeria za iya yin nasara akan sudan, BADAMASI IBRAHIM 15.01.2022 14:29 -- ALLAH YABA NAJERIYA SAA

Wane ne zai yi nasara? Sudan vs. Najeriya

Rukunin D - Janairu 15, 2022

16:00 UTC

Taiwo Awoniyi na Najeriya (H) da Mohamed Salah na Masar (D).

Al Gazoli Hussein Nooh (H) na Sudan da Fali Cande na Guinea-Bissau (D).