Wani Dan Achaba Yayima Wata Yarinya Fade

Wani Dan Achaba Yayima Wata Yarinya Fade

Wani Dan Achaba Yayima Wata Yarinya Fade

Abun al’ajabi baya karewa a Najeriya. Wani saurayi me sana’ar achaba wato a Dai daita sahu a jahar Kano, yayima wata yarinya fade. Ta bakin yarinyar, tashiga a daidaita suhunshi don zuwa gida baya da suka kai wajen gidansu sai ta bukaci da ya sauke ta sai yace mata ai zaije da ita gidanshi don ya nuna mata. Isarsu ke da wuya sai yace ta jirashi kadan sai ya kawo abunsha yaba ta. Yanzu dai hukumomi na bincike aka abun.

Acewar wani jami’in hukumar Hizba ta karamar hukumar Dala Mal. Abubakar Salisu ya kuma yi tsokaci kan cewar yakamata hukumar kungiyar ‘yan A daidaita sahu dasu dinga tantance ‘yan kungiyar tasu.

Your browser doesn’t support HTML5

Dan Achaba Yayi Fade