Wani Matashi Mai Basirar Hada Motoci Masu Amfani Da Lantarki
Your browser doesn’t support HTML5
Labarin wani matashi mai basirar hada motoci masu amfani da lantarki a jihar Bornon Najeriya, wadanda ya ce za su saukake harkar sufuri da dumamar yanayi a kasar.