Wasu A Jihar Maradi Sun Bayyana Ra'ayoyinsu Kan Majigin "Boko Haram - Tattaki daga Bakar Akida"

Your browser doesn’t support HTML5

An nuna rahoto a kan majigin nan mai suna TATTAKI DAGA BAKAR AKIDA wa hukumomi dauko daga Gwamnan jahar Maradi da mukaraban sa, da shugabanin tsaro na jahar da kungiyoyi da malamai na islama da kirista da mata da matasa a jihar Maradi