Wasu Dalilan Da Suka Sa Amurka Ke Gudanar Da Atisayen Soji Na Flintlock A Guinea

Your browser doesn’t support HTML5

Muryar Amurka ta duba wasu daga cikin dalilan da suka sa ake atisayen soji na hadin gwiwa na shekara-shekara da Amurka ke jagoranta a yammacin Afirka, da ake wa lakabi da Flintlock, na gabatar da horar da sojojin ruwa a tekun Guinea.