Wasu Hanyoyin Magance Kalubalen Da Mata Ke Fuskanta A Fannin Noma

Your browser doesn’t support HTML5

Ummukulthum Kabir Mato, wata kwararriya a fannin aikin gona daga Kaduna a Najeriya ta mana karin haske kan hanyoyin da za a magance wasu daga cikin kalubalen da mata ke fuskanta a fannin aikin gona.