Wasu Kalubale Da Mata Ke Fuskanta A Fannin Gona A Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
Ummukulthum Kabir Mato, wata kwararriya a fannin aikin gona daga Kaduna a Najeriya ta yi mana karin haske akan wasu kalubale da mata ke fuskanta a wannan fannin a kasar.