Wasu Kasashen Na Shirye-shirye Kwashe, Adana Kayan Al'adun Sudan

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi da kungiyoyi a wajen Sudan su na hanzarin tsara shirye-shiryen kwashe kayayyakin tarihi da ake ta sace wa zuwa wuraren adanawa.