Wasu Matasan Arewa Da Suka Sami Shiga Shirin YALI A Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Kimanin matasa yan Najeriya su 100 ne a bana suka sami damar zuwa kasar Amurka a shirin nan na mandela washington fellow, YALI, shirin da shugaba Obama ya kirkiro don Horas Da Matasa Manyan Gobe na Afirka, domin daurasu kan turbar shugabanci na gari.