Wasu Matsalolin Amfani Da Magungunan Gargajiya
Your browser doesn’t support HTML5
Magungunan gargajiya su na bayar da muhimmiyar gudunmuwa a harkar kiwon lafiyar jama’a a Najeriya. Sai dai duk da muhimmancinsu, gwamnatoci ba su dauki matakin inganta sana’ar sayar da maganin gargajiya a kasar ba, lamarin da ya sa take cike da matsaloli.