Wasu Sassan Kasar Rwanda Na Fama Da Fari

Fari ya shafi wasu sassan kasar Rwanda.

Fari ya shafi wasu sassan kasar Rwanda.

Fari ya shafi wasu sassan kasar Rwanda.

Fari ya shafi wasu sassan kasar Rwanda.

Fari ya shafi wasu sassan kasar Rwanda.

Fari ya shafi wasu sassan kasar Rwanda.

Rashin isasshen ruwan sama a wasu sassan kasar Rwanda ya janyo damuwa da fargaban matsalar karanchin abinchi.