Wasu 'Yan Najeriya Na Ganin Kasar Ta Dauko Hanyar Kawo Karshen Kalubalen Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya ta dauko hanyar kawo karshen kalubalen tsaro da take fuskanta – martanin wasu 'yan kasar bayan nadin sabbin shugabannin rundunoni da hukumomin tsaro.