Wata Al'umma A Garin Jos Dake Fama Da Matsalolin Kura Sun Ce Za Su Zabi Wanda Zai Share Musu Hawaye Ne

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da jama’a ke shirin kada kuri’a nan da watanni biyu, wata al'umma a garin Jos da ta kwashe shekaru tana fama da illolin kura dake tashi a wata hanyar da ba a kammala aikin ta ba, sun ce za su zabi wadanda za su share musu hawaye ne.