Wata 'Yar Gudun Hijira Daga Somaliya Zuwa Amurka Ta Zama 'Yar Majalisa A Jihar Minnesota
Your browser doesn’t support HTML5
A shekarar 1991, Hodan Hassan ta yi gudun Hijia daga kasarta Somalia, inda ta nemi mafaka a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab dake Kenya. Ta kuma sake yin hijira daga wannan sansani, a karshe dai Hodan ta samu zuwa Amurka inda a yau, ita ce ‘yar majalisa a jihar Minnesota,