Duniya Na Nuna Goyon Baya Ga Faransa

Your browser doesn’t support HTML5

Daga kowane bangare na duniya, ana sanya launin tutar Faransa, watau Shudi da Fari da Ja, domin karrama mutanen da suka mutu a hare-haren ta'addanci a Paris daren Jumma'a.