Ya kamata gwamnati da ASUU su mayar da wukakensu kube - Janar Abdussalam Abubaka

Your browser doesn’t support HTML5

Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Janar Abdussalam Abubakar ya ce ya kamata gwamnati da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU su zauna su sasanta takaddamar da ke tsakaninsu don dalibai su koma bakin karatu.