Yadda Aka Tsaurara Matakan Tsaro A Wasu Mazabu, Maris 28, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

Domin tabbatar da tsaro, a Kano ba a shiga wasu mazabu sai an nuna katin zabe yayin da ake gudanar da zaben 2015 a Najeriya. Wakilinmu Bello Galadanchi ya halarci daya daga cikin wadannan mazabu.