Yadda Dubban Mutane Suka Halarci Jana’izar Jikan Sardauna, Magajin Garin Sokoto

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban mutane ne suka halarci jana’izar marigayi Magajin Garin Sokoto, Hassan Marafa Danbaba wanda ya rasu ranar Asabar a Kaduna. Cikin wadanda suka samu halartar jana’izar har da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar, da gwamnonin Kebbi da Sokoto da Kaduna.