Yadda Jihar Kebbi Ta Karbi Bakuncin Ranar Yawon Bude Ido

Your browser doesn’t support HTML5

Jihar Kebbi ta kasance wacce take daukan nauyin taron Arugungu da ake yi a duk shekara
Mahukunta a Najeriya su na kara kaimi wajen samar da hadin kan kasar duk da matsalolin da ke neman tarwatsa ta. Hakan ne ya faru a jihar Kebbi wadda ke arewa maso yammacin kasar wadda ta karbi bakuncin ranar yawon bude ido ta duniya da gwamnatin Najeriya ta gudanar. Daga Kebbi Muhammad Nasir ya aiko da wannan rahoto.